Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar Labour Party (LP), Alhaji Hamisu Santuraki, ya yi alkawarin kafa Hukumar Kula da Hayar Gida da ’Yan Hayar Gida, idan aka zaɓe shi …
KABIRU BASIRU FULATAN
-
-
Shugaban Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu (KHAIRUN), Farfesa Abdulrashid Garba, ya jagoranci tawagar jami’ar wajen kai ziyarar ban-girma ga Shugaban Jami’ar Bayero, Kano (BUK), Farfesa Haruna Musa, a wani bangare na …
-
The All Progressives Congress (APC) governorship candidate in Gombe State, Dr. Jamilu Isyaku Gwamna, has formally petitioned the Inspector-General of Police over what he describes as a coordinated campaign of …
-
Labarai
“Sai Kana Raye Za Ka Iya Ba da Rahoton Abin da ke Faruwa” — Abbas Ibrahim Ya Gargaɗi ‘Yan Jarida
Amintaccen Memba na Shiyya ta A na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), Kwamared Abbas Ibrahim, ya buƙaci ‘yan jarida da su fifita kare rayukansu yayin gudanar da rahotannin zaɓe, …
-
Batun yiwuwar fara amfani da sabon kuɗin bai ɗaya na ƙasashen kungiyar ECOWAS, wanda ake kira Eco, ya sake ɗaukar hankalin al’umma yayin da ake ci gaba da bayyana shekarar …
-
Jami’ar Northwest Kano ta gabatar da sakamakon wani binciken lafiyar al’umma da ɗaliban fannin Likitanci (MBBS) suka gudanar a Unguwar Doka da ke Ƙaramar Hukumar Tofa a Jihar Kano. …
-
ƘwadagoLabarai
Sarkin Gaya: Katin Zaɓe Shi Ne Mabuɗin Zaɓen Shugabanni Nagari, Ku Gaggauta Mallakarsa
Mai Martaba Sarkin Gaya, Dakta Ali Ibrahim Abdulkadir, ya yi kira ga al’ummar Masarautar Gaya da su rungumi rajistar katin zaɓe tare da tabbatar da mallakarsa, yana mai jaddada cewa …
-
Daruruwan ‘yan ƙasa da suka cancanci kaɗa ƙuri’a sun halarci shirin Rijistar Katin Zaɓe ta Dindindin (CVR) na kwanaki biyu da aka gudanar a Kwalejin Noma ta Tarayya da ke …
-
Labarai
Jami’ar Northwest Kano Ta Kori Dalibai 34 Saboda Laifukan Da Suka Shafi ‘Magudin Jarabawa’
Hukumar gudanarwar Jami’ar Northwest University Kano (NWUK) ta amince da korar dalibai 34 daga jami’ar bayan samunsu da hannu a laifukan da suka shafi satar amsa lokacin jarabawa. Hakan na …
-
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki (FCCPC) ta nuna damuwa kan yadda farashin fetur bai sauka yadda ya kamata ba, duk da faɗuwar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya. …