Jami’ar Northwest Kano ta gabatar da sakamakon wani binciken lafiyar al’umma da ɗaliban fannin Likitanci (MBBS) suka gudanar a Unguwar Doka da ke Ƙaramar Hukumar Tofa a Jihar Kano. …
Labarai
-
-
ƘwadagoLabarai
Sarkin Gaya: Katin Zaɓe Shi Ne Mabuɗin Zaɓen Shugabanni Nagari, Ku Gaggauta Mallakarsa
Mai Martaba Sarkin Gaya, Dakta Ali Ibrahim Abdulkadir, ya yi kira ga al’ummar Masarautar Gaya da su rungumi rajistar katin zaɓe tare da tabbatar da mallakarsa, yana mai jaddada cewa …
-
Daruruwan ‘yan ƙasa da suka cancanci kaɗa ƙuri’a sun halarci shirin Rijistar Katin Zaɓe ta Dindindin (CVR) na kwanaki biyu da aka gudanar a Kwalejin Noma ta Tarayya da ke …
-
Labarai
Jami’ar Northwest Kano Ta Kori Dalibai 34 Saboda Laifukan Da Suka Shafi ‘Magudin Jarabawa’
Hukumar gudanarwar Jami’ar Northwest University Kano (NWUK) ta amince da korar dalibai 34 daga jami’ar bayan samunsu da hannu a laifukan da suka shafi satar amsa lokacin jarabawa. Hakan na …
-
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki (FCCPC) ta nuna damuwa kan yadda farashin fetur bai sauka yadda ya kamata ba, duk da faɗuwar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya. …
-
Shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago a Jihar Kano sun sake jaddada aniyarsu ta mara wa gangamin Rajistar Masu Zaɓe Ta Dindindin (CVR) baya, tare da yin kira ga ma’aikata da sauran ‘yan …
-
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara kaimi wajen wayar da kan jama’a da ƙarfafa masu cancantar kaɗa ƙuri’a su yi rajistar zaɓe, yayin da wa’adin kammala Rajistar Zaɓe ta Dindindin (CVR) …
-
Wani labarin da ya karade kafafen sada zumunta kan sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) ya jawo hankalin Gwamnatin Jihar Kano, inda lamarin ya kuma bankado wasu matsaloli …
-
Rahotanni sun bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwar man fetur kuma hamshaƙin mai zuba jari a harkar gidaje da kadarori a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda aka fi sani da …
-
Fitowar Dakta Chibuzo Okereke a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaɓen shekarar 2027 ta sake jawo muhawara kan makomar siyasa da shugabanci a Najeriya. A daidai …