Jami’ar Northwest Kano ta gabatar da sakamakon wani binciken lafiyar al’umma da ɗaliban fannin Likitanci (MBBS) suka gudanar a Unguwar Doka da ke Ƙaramar Hukumar Tofa a Jihar Kano. …
Labaran Duniya
-
-
Hukumar Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki (FCCPC) ta nuna damuwa kan yadda farashin fetur bai sauka yadda ya kamata ba, duk da faɗuwar farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya. …
-
Labaran Duniya
YAƘI DA SHA DA FATAUCIN MIYAGUN ƘWAYOYI A KANO: Nauyi Mai Girma Ya Rataya A Wuyan Kwamitin Muhuyi Rimingado
Daga Abbas Ibrahim Kafa Kwamitin Musamman Kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Fataucin Su da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi, na ɗaya daga cikin matakan …
-
Shugaban Kwamitin Wayar da Kan Jama’a Kan Rajistar Masu Zaɓe na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya sanar da kafa kwamitoci 12 na musamman domin ƙara kaimi wajen wayar …
-
Fitowar Dakta Chibuzo Okereke a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaɓen shekarar 2027 ta sake jawo muhawara kan makomar siyasa da shugabanci a Najeriya. A daidai …
-
ƘwadagoLabaran DuniyaSiyasa da Dimokuraɗiyya
2027: Labour Party Na Kokarin Zama Muryar Talakawan Najeriya
A yau, mutane da dama na kallon Jam’iyyar Labour Party a matsayin wata jam’iyya ta siyasa da wasu ’yan siyasa suka yi amfani da ita wajen samun farin jini ko …
-
Labaran DuniyaSiyasa da Dimokuraɗiyya
Tsohon sakataren gwamnatin Tarraya David Lawal Babachir ya fice daga jam’iyyar ADC
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), inda ya zargi shugabannin jam’iyyar da tafka magudi a zaɓen fidda gwani na …
-
Tsohon mai ba da shawara ga tsohon shugaban Amurka, Barack Obama, wato Vali Nasr, ya bayyana cewa Iran ta daina kallon yarjejeniyar nukiliyarta da Amurka a matsayin mafita ga matsalolinta …