Shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago a Jihar Kano sun sake jaddada aniyarsu ta mara wa gangamin Rajistar Masu Zaɓe Ta Dindindin (CVR) baya, tare da yin kira ga ma’aikata da sauran ‘yan …
Labarai
-
-
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara kaimi wajen wayar da kan jama’a da ƙarfafa masu cancantar kaɗa ƙuri’a su yi rajistar zaɓe, yayin da wa’adin kammala Rajistar Zaɓe ta Dindindin (CVR) …
-
Wani labarin da ya karade kafafen sada zumunta kan sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) ya jawo hankalin Gwamnatin Jihar Kano, inda lamarin ya kuma bankado wasu matsaloli …
-
Rahotanni sun bayyana rasuwar fitaccen ɗan kasuwar man fetur kuma hamshaƙin mai zuba jari a harkar gidaje da kadarori a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda aka fi sani da …
-
Fitowar Dakta Chibuzo Okereke a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaɓen shekarar 2027 ta sake jawo muhawara kan makomar siyasa da shugabanci a Najeriya. A daidai …
-
Rahotanni sun bayyana cewa rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar rundunar sojin Amurka a Afirka, United States Africa Command, sun kashe mayakan kungiyar ISWAP 21 a wani harin sama …
-
Labarai
Al’ummar Gobirawa Sun Bukaci Hon. Aliyu Sani Madakin Gini Ya Karasa Aikin Titin Kurna Farin Bene Zuwa Babban Layi.
Al’ummar unguwar Gobirawa da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano sun roƙi ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Dala, Aliyu Sani Madakin Gini, da ya taimaka wajen kammala …